M&B Training Center

Kungiyoyi ne da yawa masu son cigaban Wannan Al’umma, Suka dunkule waje Daya Domin Ceto Wannan Al’ummarmu daga halin da ta fada. Bayan Dogon Nazari da tattaunawa muka ga cewa rashin aiki ko kuma sana’a shine jagora wajen bawa wannan Al’umma matsaloli. Don Haka muka tsaida matsaya daya, itace Daukan Sano’oin Hannu Muke Koyar dasu a aikace a kokarin mu na ganin cewa mun nesanta ‘yan Nijeriya daga matsalar rashin aikinyi da dogaro da Kai. Mun Samu nasarori masu yawan gaske tun farkon farawar mu a shekara ta 2012 har zuwa sanda Kungiyoyin mu Suka Dunkule a Shekarar 2015, Wanda Hakan Ya Sanya Muka ga dacewar yiwa Kungiyar mu Rijista da Gwamnati, wanda hakan Ya faru a shekara ta 2016.


15+ Training Centers, 20+ Professional Skills Courses, 74+ Professional Tutors.


OUR SERVICES

Dinki

Wannan Center tana Koyar da Sana'ar Dinki a karance da aikace

Takalma

Koyar da Hada takalma na daga cikin ayyukan wannan center

Saƙa

Saƙa na daga cikin sana'o'i masu amfani wanda wannan wannan center take koyarya

Sauran Sano'o'i

Wanann Center ta M&B Center Bata Tsaya anan ba, ta tanadi sana'o'i masu yawa da amfani wanda take koyarwa a aikace da karance, tare kuma da koyar da ko shigar da kayan da aka sana'anta cikin kasuwa don amfanuwa.

M & B Center Admission Latter and I.D Card Printing